Maguzanci

Maguzanci
Classification
  • Maguzanci
Maguzanci

Rawancin Hausawa ko Maguzanci ko Bori addini ne na gargajiya na jahiliyya na Hausawa na Afirka ta Yamma wanda ya ƙunshi sihiri da mallakan iskokai. Kaso fiye da casa'in daga cikin mabiya addinin sun yarda da Musulunci a ƙarni na 10 zuwa karni na 13 lokacin su sarkin Kano Ali Yaji


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search